Labarai Shugaba Bola Tinubu ya yabawa Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, inda ya ce bai taba bashi kunya ba wajen gudanar da ayyukan raya birnin Abuja.