Labarai Gwamnan Jihar Abia, Alex Otti, ya bayyana cewa dimokuraɗiyya ba ita ce ta gaza Nijeriya ba, illa dai mu ‘yan ƙasa da shugabanni ne muka gaza wajen gudanar da ita yadda ya kamata.
Labarai Otti ya ce kudin da Abia ke samu a kowane wata N15bn ne, ba N38bn ba — Ya mayar wa Kalu martani Cikakken Labari: