Labarai Gwamnan Jihar Abia, Alex Otti, ya bayyana cewa dimokuraɗiyya ba ita ce ta gaza Nijeriya ba, illa dai mu ‘yan ƙasa da shugabanni ne muka gaza wajen gudanar da ita yadda ya kamata.
Labarai A Dakatar da Gyaran Kundin Tsari, a Nemi Yin Zaben Raba-Gardama – Olanipekun ga Majalisar Dokoki ta Ƙasa