Labarai Shugaba Bola Tinubu ya yabawa Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, inda ya ce bai taba bashi kunya ba wajen gudanar da ayyukan raya birnin Abuja.
Labarai Tsaro: Najeriya na zubar da jini, rikice-rikice na ƙaruwa – 'Yan majalisa marasa rinjaye sun koka
Labarai Kafin Zaɓe, Harbe-harbe: Rashin Tsaro na Barazana ga Zaɓen 2027, Mutane 5,272 Sun Mutu Cikin Watanni Biyar
Labarai Gwamnan Jihar Abia, Alex Otti, ya bayyana cewa dimokuraɗiyya ba ita ce ta gaza Nijeriya ba, illa dai mu ‘yan ƙasa da shugabanni ne muka gaza wajen gudanar da ita yadda ya kamata.
Labarai Tinubu da Majalisar Dattawa Sun Yi Alhinin Rasuwar Manjo Janar Rabe Abubakar, Sun Jaddada Ƙudirin Kare 'Yan Najeriya